Santiago de Chile birni ne, da ke a yankin birnin Santiago, a ƙasar Chile. Ita ce babban birnin ƙasar Chile. Bisa ga ƙidayar jama'a a shekarar 2015, Santiago de Chile tana da yawan jama'a 7,314,176. An gina birnin Santiago a shekara ta 1541.

Santiago de Chile


Suna saboda Yakubu
Wuri
Map
 33°26′15″S 70°39′00″W / 33.4375°S 70.65°W / -33.4375; -70.65
Ƴantacciyar ƙasaChile
Region of Chile (en) FassaraSantiago Metropolitan Region (en) Fassara
Babban birnin
Yawan mutane
Faɗi 6,257,516 (2017)
• Yawan mutane 7,468.18 mazaunan/km²
Labarin ƙasa
Yawan fili 837.89 km²
Wuri a ina ko kusa da wace teku Mapocho River (en) Fassara
Altitude (en) Fassara 575 m
Sun raba iyaka da
Bayanan tarihi
Wanda ya samar Pedro ortiz (en) Fassara
Ƙirƙira 1541
Tsarin Siyasa
• Gwamna Irací Hassler (en) Fassara (2021)
Bayanan Tuntuɓa
Lambar aika saƙo 3580000
Kasancewa a yanki na lokaci
Tsarin lamba ta kiran tarho 56 2
Wasu abun

Yanar gizo gobiernosantiago.cl
Asibitin El Carmen, Dr. Luis Valentin Ferrada, Santiago de Chile
Central streets in Santiago, 1929
Santiago de Chile
Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.


Wikimedia Commons on Santiago de Chile