Santana (fim)
Santana fim ne na aiki (action film) anyi shi a shekarar 2020 wanda Maradona Dias Dos Santos da Chris Roland suka jagoranta. Chris Roland da Maradona Dias Dos Santon ne suka rubuta tare, taurarin fim ɗin sune; Paulo Americano, Terence Bridgett da Amanda Brown.[1][2]
Santana (fim) | |
---|---|
Asali | |
Lokacin bugawa | 2020 |
Asalin suna | Santana |
Asalin harshe | Turanci |
Ƙasar asali | Angola da Afirka ta kudu |
Distribution format (en) | video on demand (en) |
Characteristics | |
Genre (en) | action film (en) , crime film (en) da drama film (en) |
Direction and screenplay | |
Darekta |
Maradona Dias Dos Santos (en) Chris Roland (en) |
External links | |
Specialized websites
|
'Yan wasa
gyara sashe- Paulo Americano a matsayin Dias
- Terence Bridgett
- Amanda Brown a matsayin Amanda Whiles
- Tamer Burjaq
- Nompilo Gwala
- Paul Hampshire
- Dale Jackson
- Hakeem Kae-Kazim a matsayin Obi
- Terri Lane
- Robin Minifie a matsayin Rambo
- Raul Rosario a matsayin Matias
- Rapulana Seiphemo a matsayin Ferreira
- Jenna Upton
- Neide Vieira
Manazarta
gyara sashe- ↑ "Netflix's Santana Review: This is Not Good". Techquila. Archived from the original on 9 November 2020. Retrieved 2020-09-02.
- ↑ "Santana reaches top of Netflix worldwide". Techradar. Retrieved 2020-09-02.