Sani Ahmad ya kasance mawaki ne na Wakokin soyayya a masana'antar fim ta Hausa wato masana'antar Kannywood, yayi Wakokin da dama masu Dadi , Kuma Yana cikin mawakan da ake ji dasu Kuma ake yayin wakar su a masana ,antar.[1]

Cikakken sunan sa shine sani Ahmad , beta ba aure ba Kuma beda budurwan be haihu ba, fitaccen mawaki ne na Afropop a Nijeriya, tauraron Ɗan arewa ne a masana,antar fim ta Hausa.[2]

Manazarta

gyara sashe
  1. https://m.youtube.com/watch?v=BrFlVR6HU_M
  2. https://manuniya.com/2022/12/10/cikakken-tarihin-sani-ahmad/