Samuele Spalluto (an haifeshi ranar 15 ga Fabrairu 2001) ƙwararren ɗan wasan ƙwallon ƙafa ne ɗan ƙasar Italiya wanda ke taka leda a matsayin ɗan wasan gaba na ƙungiyar Serie C Group C Monopoli[1][2][3][4]

Samuele Spalluto
Rayuwa
Haihuwa 15 ga Faburairu, 2001 (23 shekaru)
ƙasa Italiya
Sana'a
Sana'a ɗan wasan ƙwallon ƙafa
Hanya
Ƙungiyoyi Shekaru Wasanni da ya/ta buga Ƙwallaye
 
Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.


Manazarta gyara sashe