Samuel Moutoussamy (an haife shi a ranar 12 ga watan Agusta shekara ta alif 1996) ƙwararren ɗan wasan ƙwallon ƙafa ne wanda ke taka leda a matsayin ɗan wasan tsakiya a ƙungiyar Nantes ta Ligue 1 da kuma ƙungiyar ƙwallon ƙafa ta DR Congo.

Match DE CFA A L'OL POU SAMUEL.jpg
Samuel Moutoussamy
Rayuwa
Haihuwa 12th arrondissement of Paris (en) Fassara, 12 ga Augusta, 1996 (27 shekaru)
ƙasa Faransa
Karatu
Harsuna Faransanci
Sana'a
Sana'a ɗan wasan ƙwallon ƙafa
Hanya
Ƙungiyoyi Shekaru Wasanni da ya/ta buga Ƙwallaye
  Kungiyar kwallon kafa ta DR Congo-
  Olympique Lyonnais (en) Fassara2011-2016
  F.C. Nantes (en) Fassara2016-2018
  F.C. Nantes (en) Fassara2018-
Fortuna Sittard (en) Fassara2020-2021140
 
Muƙami ko ƙwarewa Mai buga tsakiya
Nauyi 61 kg

Tarihin rayuwar gyara sashe

An haife shi a birnin Paris na kasar Faransa. Mahaifiyarsa 'yar Congo ce, shi kuma mahaifinsa ɗan asalin Tamil ne Indo-Guadeloupean. Moutoussamy ya fara taka leda a DR Congo a watan Oktoban shekarar 2019.

Aikin kulob/Ƙungiya gyara sashe

 
Samuel Moutoussamy

Moutoussamy ya fara taka leda a Nantes a cikin rashin nasara da ci 1-0 a gasar Ligue 1 a Marseille a ranar 12 ga Agusta 2017.[1] A ranar 6 ga watan Oktoba 2020, ya koma Fortuna Sittard a kan aro.[2]

Ayyukan kasa gyara sashe

 
Samuel Moutoussamy

An haifi Moutoussamy a Faransa mahaifinsa Indo-Guadeloupean da mahaifiyarsa 'yan Kongo ne.[3] Ya fara buga wa tawagar kasar DR Congo wasa a wasan sada zumunci da suka yi da Algeria a ranar 10 ga Oktoba, 2019.[4]

Girmamawa gyara sashe

Nantes

  • Coupe de France : 2021-22[5]

Manazarta gyara sashe

  1. "LFP.fr-Ligue de Football Professionnel-Ligue 1 Conforama-Saison 2017/2018-2ème journée-FC Nantes/Olympique de Marseille" www.lfp.fr
  2. SAMUEL MOUTOUSSAMY TWEEDE AANWINST OP DEADLINEDAY" (Press release) (in Dutch). Fortuna Sittard. 6 October 2020. Retrieved 26 October 2020.
  3. Lavon, Steven (17 May 2019). "Samuel Moutoussamy: il ouvre la porte à la RDC"
  4. "Internationaux-Résultats et programme des Nantais!". FR
  5. COUPE DE FRANCE 2021 - 2022 - FINALE" . fff.fr. Retrieved 9 May 2022.

Hanyoyin haɗi na waje gyara sashe

  • Samuel Moutoussamy at the French Football Federation (archived) (in French)
  • Samuel Moutoussamy – French league stats at LFP – also available in French
  • Samuel Moutoussamy at L'Équipe Football (in French)
  • Samuel Moutoussamy at Soccerway
  • Samuel Moutoussamy at National-Football-Teams.com