Samson Gombe
Samson Gombe FAAS FTWAS (5 Nuwamba 1938 - 4 Fabrairu 1989) Farfesan Kenya ne kan Tsarin Halittu da Kwayoyin Halitta. Ya kasance Fellow of World Academy of Sciences and Founding Fellow and Secretary of African Academy of Sciences.
Samson Gombe | |
---|---|
Rayuwa | |
Haihuwa | 5 Nuwamba, 1938 |
ƙasa | Kenya |
Mutuwa | 4 ga Faburairu, 1989 |
Karatu | |
Makaranta |
Jami'ar Makerere University of London (en) |
Sana'a | |
Sana'a | Malami |
Kyaututtuka |
gani
|
Mamba | The World Academy of Sciences (en) |
Rayuwar farko da ilimi
gyara sasheAn haifi Samson Gombe a ranar 5 ga watan Nuwamba 1938 a Seme, Kisumu, Kenya.[1][2] Ya halarci Makarantar Maseno, Kwalejin Makerere tsakanin shekarun 1958 zuwa 1960. Sannan ya yi karatu a Jami'ar London (1961-9167) da Jami'ar Cornell (1969-1972).[3][4][5]
Sana'a da bincike
gyara sasheGombe malami ne a Sashen nazarin ilimin halittar dabbobi da ke Jami’ar Nairobi daga shekarun 1968 har zuwa rasuwarsa a ranar 4 ga watan Fabrairun 1989, yana da shekara 50, bayan gajeruwar rashin lafiya.[1][6][7][8] Samson Gombe ya kasance ɗaya daga cikin waɗanda suka kafa Cibiyar Nazarin Kimiyya ta Afirka a shekara ta 1985, sannan ya zama Sakatare/Janar na Kimiyya (1987-1989) da Treasurer (1987-1989).[9] Ya kasance Babban Mataimakin Ma'aji na Kwalejin Kimiyya ta Kenya.[10]
Gombe ya fi mayar da hankali kan ilimin halittar jiki na haihuwa, ilimin endocrinology, rashin abinci mai gina jiki, rashi na ma'adinai, muggan cututtuka na muhalli da cututtukan da za su iya haifar da rashin haihuwa.[11][4][12][13]
Kyaututtuka da karramawa
gyara sasheGombe ya kasance Fellow Foundry of the African Academy of Sciences tun lokacin da aka kafa ta a shekarar 1985[14] Fellows of the World Academy of Sciences tun a shekarar 1985, da Fellow of Kenya National Academy of Sciences a shekara ta 1986.
wallafe-wallafen da aka zaɓa
gyara sashe- Gombe, Samson ; Oduor-Okelo, Dominic (1991-06). Development of the foetal membranes in the cane rat (Thryonomys swinderianus): a re‐interpretation, African Journal of Ecology, Volume 29, Issue 2, pages 157–167,
- Samson Gombe, William Hansel (1973-09-01). Plasma Luteinizing Hormone (LH) and Progesterone Levels in Heifers on Restricted Energy Intakes Get access Arrow. Journal of Animal Science, Volume 37, Issue 3, September 1973, Pages 728–733..
- Norman, Charles; Gombe, Samson (1975-09-01). Stimulatory effect of the lysosomal stabilizer, chloroquine, on the respiration and motility of fresh and aged bovine spermatozoa. Reproduction. 44 (3): 481–486. doi:10.1530/jrf.0.0440481. ISSN 0022-4251.
- Alila, Hector W.; Rogo, Khama O.; Gombe, Samson (1987-06-01). Effects of prolactin on steroidogenesis by human luteal cells in culture. Fertility and Sterility. 47 (6): 947–955. doi:10.1016/S0015-0282(16)59228-0. ISSN 0015-0282
Manazarta
gyara sashe- ↑ 1.0 1.1 "AFRICA - NeglectedScience". www.neglectedscience.com. Archived from the original on 2022-11-30. Retrieved 2022-11-30.
- ↑ Profiles of African Scientists (in Turanci). African Academy of Sciences. 1991. ISBN 978-9966-831-07-1.
- ↑ Cite error: Invalid
<ref>
tag; no text was provided for refs named:3
- ↑ 4.0 4.1 "Prof. Gombe Samson Biography by Kenyan Academy of Sciences" (PDF). Archived from the original (PDF) on 2022-11-14. Retrieved 2023-12-02.
- ↑ Foundation, Rockefeller (1969). The President's Review and Annual Report (in Turanci). Rockefeller Foundation.
- ↑ Kenya Gazette (in Turanci). 1990-06-29.
- ↑ Kenya, National Museum of (1977). Report for the Period ... (in Turanci). The Museum.
- ↑ AAU Newsletter (in Turanci). Association of African Universities. 1987.
- ↑ Sciences, African Academy of (1987). Whydah: Newsletter (in Turanci). Produced for the Academy Science Publishers by Stellan Consult Limited.
- ↑ Kenya Journal of Sciences: Social sciences. Series C (in Turanci). Kenya National Academy of Sciences. 1988.
- ↑ Cite error: Invalid
<ref>
tag; no text was provided for refs named:0
- ↑ Horizons (in Turanci). Publications Division, Office of Public Affairs, Agency for International Development. 1982.
- ↑ Current Literature on Science of Science (in Turanci). Council of Scientific and Industrial Research. 1991.
- ↑ "Gombe, Samson". TWAS (in Turanci). Retrieved 2022-11-14.