Sammy Oziti (an haife ta ne a ranar 1 ga watan Janairu, 1983 ) - Yar'wasan Najeriya ce wacce take fafatawa a gasar daukar nauyi a Najeriya .

Sammy Oziti
Rayuwa
Haihuwa 1 ga Janairu, 1983 (42 shekaru)
ƙasa Najeriya
Sana'a
Sana'a amateur wrestler (en) Fassara
Tsayi 157 cm

Ta dauki matsayi na 23 a gasar cin kofin duniya a 2006 . Gasar Zakarun Afirka a 2003 da ta biyu a 2007 . Sau shida tana lashe lambobin zakarun Afirka a shekarun 2006 - 2012 . Gwarzon kungiyar kasashen Afirka a 2005 da 2013 .

Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.


Manazarta

gyara sashe