Kwamfuta na’ura ce mai aiki da ƙwaƙwalwa, wajen karɓa da sarrafawa da adanawa da kuma miƙa bayanai, a sigogi daban-daban. Wannan shine ta’arifin kwamfuta a takaice. Bayan haka, kwamfuta na tattare ne da manyan ɓangarori guda biyu; ɓangaren gangan jiki, wanda aka fi sani da Hardware, a turance. Sai kuma ɓangaren ruhi ko rai, wanda ake kira Software (manhaja), shima a turance. Kafin mu yi nisa, mai karatu zai ji ana fassara kalmomin turancin nan, saɓanin yadda zai gamsu ko yake ganinsu a cikin ƙamus (Dictionary). Hakan ya faru ne saboda a yanzu muna cikin wani zamani ne mai suna “turban masana”, ko Information Highway, kamar yadda bayani ya gabata a ƙasidar Matambayi ba ya ɓata. A wannan zamani, kalmomin harsunan duniya za su yi ta sauyawa ne iya gwargwadon fannin ilimi ko rayuwar da ake amfani da su. Don haka sai a kiyaye.

na'ura
Bayanai
Name (en) Fassara ꠇꠝ꠆ꠙꠥꠐꠣꠞ
Karatun ta computing (en) Fassara da computer science (en) Fassara
Influenced by (en) Fassara MUSASINO-1 (en) Fassara
Has quality (en) Fassara computer configuration (en) Fassara, class of computers (en) Fassara, computer performance (en) Fassara da computer interface (en) Fassara
Uses (en) Fassara electronics (en) Fassara, mechanical energy (en) Fassara da lantarki
Na'ura.
Na'urar tafi da gidanka.
Na'ura.
CP NeXTstation.
hoton komfuta kiran kamfanin apple
sanya hoto

[1]

Amfani da komfuta Gyara

Kwamfutoci ana amfani dasu wurin aiwatar da ayyuka a kamfani, masana'anta da kayayyakin da ake aiki a gidaje dasu. waɗannan kwamfutoci sun haɗa da ƙananan kayayyaki har da manyansu, kamar abin dafa abinci na Microwave, Rimotin tsara TV, Robotics, na'urar komfuta' wayar hannu da sauransu. Kwamfutocin da aka ƙirƙira da farko anyi sune dan taimaka wa mutane yin lissafi kawai, kamar 'abacus'. Sannan ansama cigaba a rayuwar Dan'adam ta yadda yafara kirkiran sabbin kwamfutoci dazasu taimakesa wurin yin ayyuka masu wahala da daukan lokaci. Na'urar da aka fara ƙerawa na kwamfuta dake amfani da wutan lantarki sune waɗanda aka ƙera su a lokacin ƴaƙin duniya na II. Kwamfutoci na zamani da ake yinsu ayanzu suna ɗauke da []injina]]n dake aiwatarwa da gudanar da ayyuka a cikinsu, kamar sashin gudanarwa da ake kira da turanci central processing unit (CPU), da kuma wani ɓangare na ƙwaƙwalwan kwamfutar dake kula da ajiye abubuwan da aka sanya aciki. Shi dai fannin gudanarwa ta kwamfuta itace ke aiwatar da ayyukan daya danganci lissafi da nazarce nazarce da sauransu.

Fannonin komfuta Gyara

 
wani bangare na kwamfuta
 
daya daga cikin bangarorin komfuta kenan
 
bangaran kumfuta

Akwai Fannoni daban daban dasuka haɗa kwamfuta, akwai fannin kayayyakin dake waje wato output devices da na ciki wato input devices, da kuma kayayyakin dake sanya aiki acikin kwamfutar da waɗanda ake saukar da aiki dasu daga cikin kwamfuta. Waɗannan sune; keyboards, mice, joystick, monitor screens, printers, touchscreen. kwamfuta nada matuƙar amfani a rayuwar ɗan Adam.

Manazarta Gyara