Salmama II na Kanem

Sarkin Sayfawa-Humewa a Kanem

Selma Ibn Abdullahi sarkin Kanem ne. Mulkinsa ya kasance cikin tashin hankali yayin da masarautar ke fuskantar hari daga kungiyoyin Sao na Kudancin tafkin Chadi.

Salmama II na Kanem
Rayuwa
Mutuwa 1339 (Gregorian)
Sana'a

Manazarta gyara sashe