Sally Sarr
Sally Sarr, (an haife shi a ranar 6 ga watan Mayu, 1986) ɗan wasan ƙwallon ƙafa ne ɗan ƙasar Mauritania haifaffen Faransa wanda ke taka leda a matsayin mai tsaron baya ga kungiyar kwallon kafa ta Étoile Carouge a cikin Gasar Swiss Promotion league. [1]
Sally Sarr | |||||||||||||||||||||||||||||||||||||||
---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|
Rayuwa | |||||||||||||||||||||||||||||||||||||||
Haihuwa | Faransa, 6 Mayu 1986 (38 shekaru) | ||||||||||||||||||||||||||||||||||||||
ƙasa |
Faransa Muritaniya | ||||||||||||||||||||||||||||||||||||||
Karatu | |||||||||||||||||||||||||||||||||||||||
Harsuna | Faransanci | ||||||||||||||||||||||||||||||||||||||
Sana'a | |||||||||||||||||||||||||||||||||||||||
Sana'a | ɗan wasan ƙwallon ƙafa | ||||||||||||||||||||||||||||||||||||||
| |||||||||||||||||||||||||||||||||||||||
Muƙami ko ƙwarewa | Mai buga baya | ||||||||||||||||||||||||||||||||||||||
Tsayi | 178 cm |
Aikin kulob
gyara sasheSarr ya fara aikinsa a kasarsa ta Faransa tare da ƙungiyar kwallon kafa ta Le Havre AC kafin ya bar kungiyar Thrasyvoulos FC ta Girka a 2006. Ya shafe shekaru uku tare da su amma wasanni 25 kawai ya buga a wannan lokacin. A 2009, ya koma Switzerland da taka leda a FC Wil a Challenge League, ya taimakawa kulob din zuwa ga daraja ta 3rd.[2][3]
Ayyukan kasa da kasa
gyara sasheSarr ya fara buga wa tawagar kwallon kafa ta Mauritania wasa a wasan neman tikitin shiga gasar cin kofin Afrika na shekarar 2017 da Afirka ta Kudu 1-1.[4]
Rawa
gyara sasheAn san Sally da rawar rawan ciki na musamman, wanda yakan yi murna da shi idan ya zura kwallo a raga.[5]
Manazarta
gyara sashe- ↑ SALLY SARR: «EN SUISSE, LE NIVEAU ÉVOLUE CHAQUE ANNÉE» Archived 2017-07-07 at the Wayback Machine sofoot.com
- ↑ "Archived copy" . Archived from the original on 2016-06-24. Retrieved 2011-08-05.
- ↑ "our own Thuram" . Archived from the original on 24 June 2016. Retrieved 17 November 2016.
- ↑ "Bafana Bafana held at home by 10-man Mauritania - 2017 Africa Cup of Nations Qualifiers - South Africa" . Retrieved 17 November 2016.
- ↑ "Archived copy" . Archived from the original on 2012-03-28. Retrieved 2011-08-05.