Salamatou Sow
Salamatou Sow (an haife ta a shekara ta 1963) masaniyar ilimin zamantakewa ce kuma masaniyar ilimin ɗan adam.[1] Ta fito daga Nijar kuma tana aikin yaren Fulfulɗe.[2]
Salamatou Sow | |
---|---|
Rayuwa | |
Haihuwa | Niamey, 1 ga Janairu, 1963 (61 shekaru) |
ƙasa | Nijar |
Karatu | |
Harsuna | Faransanci |
Sana'a | |
Sana'a | anthropologist (en) da linguist (en) |
Manazarta
gyara sashe- ↑ "Kwafin ajiya". Archived from the original on 2018-09-13. Retrieved 2023-03-13.
- ↑ http://www.glencoe.com/sec/math/mathscape/2005/course1/additional/pdfs/LanguageOfNumbers/additionalInfo.pdf