Salah Nasr
Salah Nasr ( Larabci: صلاح الدين محمد نصر , IPA: [ sˤɑˈlɑːħ edˈdiːn mæˈħammæd ˈnɑsˤɾ ] ) an haifeshi (8) ga watan Oktoba a shekara ta (1920 )- 5 ga watan Maris 1982) ya yi aiki a matsayin shugaban Babban Jami'in Leken Asiri na Masar daga Shekara ta (1957) zuwa (1967). Ya yi ritaya ne saboda dalilai na kiwon lafiya biyo bayan kayen da Masar ta yi a yakin kwana shida na Shekara ta (1967 ).
Salah Nasr | |
---|---|
Rayuwa | |
Haihuwa | Mit Ghamr (en) , 8 Oktoba 1920 |
ƙasa | Misra |
Harshen uwa | Egyptian Arabic (en) |
Mutuwa | 5 ga Maris, 1982 |
Karatu | |
Harsuna |
Larabci Egyptian Arabic (en) |
Sana'a | |
Sana'a | ɗan siyasa da spy (en) |
Aikin soja | |
Ya faɗaci | North Yemen Civil War (en) |
Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.