Sajid Hussain Turi
Sajid Hussain Turi ( Urdu: ساجد حسین طوری; an haife shi a ranar sha biyu 12 ga watan Fabrairu shekara ta alif ɗari tara da saba'in da bakwai 1977) ɗan siyasan Pakistan ne wanda ya kasance memba a Majalisar Dokokin Pakistan daga watan Agusta na shekara ta dubu biyu da goma sha takwas 2018 har zuwa watan Agusta na shekara ta dubu biyu da ashirin da uku 2023. A baya, ya kasance dan majalisar tarayya daga shekara ta dubu biyu da takwas 2008 zuwa watan mayu na shekara ta dubu biyu da goma sha takwas 2018. wanda shi ne Ministan Tarayya na Ƙasashen Pakistan a halin yanzu da albarkatun ɗan adam da ci
Sajid Hussain Turi | |||||||
---|---|---|---|---|---|---|---|
19 ga Afirilu, 2022 - 9 ga Augusta, 2023
1 ga Yuni, 2013 - District: NA-37 (Kurram Agency) (en)
District: NA 46 Kurram-II (en) | |||||||
Rayuwa | |||||||
Haihuwa | 12 ga Faburairu, 1977 (47 shekaru) | ||||||
Sana'a | |||||||
Sana'a | ɗan siyasa | ||||||
Imani | |||||||
Jam'iyar siyasa | Pakistan Peoples Party (en) |
Rayuwar farko
gyara sasheAn haife shi a ranar 12 ga Fabrairu 1977.[1]
Dan uwa ne ga Sajjad Hussain Turi .[2]
Harkar siyasa
gyara sasheAn zabe shi a Majalisar Dokokin Pakistan a matsayin dan takara mai zaman kansa daga Mazabar NA-37 (Tribal Area-II) a babban zaben Pakistan na 2008 .[3][4] Ya samu kuri'u 26,287 sannan ya doke dan takara mai zaman kansa Syed Riaz Hussain.[5]
An sake zabe shi a Majalisar Dokoki ta Kasa a matsayin dan takara mai zaman kansa Mazabar NA-37 (Tribal Area-II) a babban zaben Pakistan na 2013 .[6][7][8] Ya samu kuri'u 29,623 sannan ya doke dan takara mai zaman kansa Sayed Qaisar Hussain.[9]
An sake zabe shi a Majalisar Dokoki ta kasa a matsayin dan takarar jam'iyyar Pakistan Peoples Party (PPP) daga mazabar NA-46 (Tribal Area-VII) a babban zaben Pakistan na 2018 .[10] Ya samu kuri'u 21,461 sannan ya doke Syed Iqbal Mian, dan takarar Pakistan Tehreek-e-Insaf .[11]
Manazarta
gyara sashe- ↑ "Detail Information". www.pildat.org. PILDAT. Archived from the original on 26 April 2017. Retrieved 25 April 2017.CS1 maint: BOT: original-url status unknown (link)
- ↑ "Last four seats: Boycott mars election of four FATA senators - The Express Tribune". The Express Tribune. 21 March 2015. Archived from the original on 24 August 2017. Retrieved 25 August 2017.
- ↑ "Two Fata MNAs-elect admit meeting ISI official". www.thenews.com.pk (in Turanci). Archived from the original on 26 March 2017. Retrieved 25 March 2017.
- ↑ "Sajid Tori wins Kurram NA-37 elections". www.thenews.com.pk (in Turanci). Archived from the original on 26 March 2017. Retrieved 25 March 2017.
- ↑ "2008 election result" (PDF). ECP. Archived from the original (PDF) on 5 January 2018. Retrieved 23 April 2018.
- ↑ "Tribunal rejects petition against Turi's election". DAWN.COM (in Turanci). 3 September 2013. Archived from the original on 5 March 2017. Retrieved 4 March 2017.
- ↑ "Women end protest in Kurram". DAWN.COM (in Turanci). 27 May 2013. Archived from the original on 5 March 2017. Retrieved 4 March 2017.
- ↑ "Protests staged over arrest of cleric in Parachinar". DAWN.COM (in Turanci). 31 July 2014. Archived from the original on 5 March 2017. Retrieved 4 March 2017.
- ↑ "2013 election result" (PDF). ECP. Archived from the original (PDF) on 1 February 2018. Retrieved 23 April 2018.
- ↑ "PPPP's Sajid Turi wins NA-46 election". Associated Press Of Pakistan. 26 July 2018. Retrieved 1 August 2018.
- ↑ "NA-46 Result - Election Results 2018 - Kurram Agency 1 Tribal Area 7 - NA-46 Candidates - NA-46 Constituency Details - thenews.com.pk". www.thenews.com.pk (in Turanci). Retrieved 1 August 2018.