Sónia Ndoniema
Sónia Sebastião Guadalupe Ndoniema (an haife shi a ranar 15 ga watan Satumban 1985)[1] ƙwararren ɗan wasan ƙwallon kwando ne na ƙasar Angola.[2] A gasar Olympics ta lokacin rani ta shekarar 2012, ta fafata a cikin tawagar ƙwallon kwando ta mata ta Angola a gasar mata. Tana 6 kafa 2 inci tsayi.
Sónia Ndoniema | |
---|---|
mutum | |
Bayanai | |
Jinsi | mace |
Ƙasar asali | Angola |
Suna | Sónia (en) |
Sunan dangi | Ndoniema |
Shekarun haihuwa | 15 Satumba 1985 |
Wurin haihuwa | Luanda |
Harsuna | Portuguese language |
Sana'a | basketball player (en) |
Matsayin daya buga/kware a ƙungiya | power forward (en) |
Work period (start) (en) | 2002 |
Mamba na ƙungiyar wasanni | C.D. Primeiro de Agosto (en) |
Wasa | Kwallon kwando |
Sónia ta auri ɗan wasan ƙwallon kwando ɗan ƙasar Angola Edson Ndoniema.