Ruth Monteiro
Ruth Monteiro lauya ce ta ƙasar Bissau-Guinean. Ita ce ministar shari'a da kare hakkin bil'adama. [1] [2]
Ruth Monteiro | |||||
---|---|---|---|---|---|
5 ga Faburairu, 2020 - 2020 ← Suzi Barbosa
ga Yuli, 2019 - ga Faburairu, 2020 ← Mamadú Iaia Djaló (en) | |||||
Rayuwa | |||||
Sana'a | |||||
Sana'a | Lauya da ɗan siyasa |
Ilimi
gyara sasheRuth Monteiro tana da digiri a fannin Shari'a daga Faculty of Law na Jami'ar Lisbon, wanda aka bayar a cikin shekarar 1985.
Manazarta
gyara sashe- ↑ "Justice - Guinean MP applies term of identity and residence to Minister of Justice - Plataforma". www.plataformamedia.com (in Turanci). Retrieved 2020-05-18.[permanent dead link]
- ↑ Welle (www.dw.com), Deutsche. "Guiné-Bissau: Ex-ministra impedida de viajar refugia-se em embaixada | DW | 01.04.2020". DW.COM. Retrieved 2020-05-18.