Ruth Johnson Colvin (Disamba 16, 1916 - Agusta 18, 2024) yar Amurka ce mai taimakon jama'a wacce ita ce ta kafa kungiyar sa kai ta Literacy Volunteers of America, yanzu ana kiranta ProLiteracy Worldwide a Syracuse, New York, a cikin 1962. An ba ta lambar yabo. Medal na Shugaban kasa na 'Yanci ta Shugaba George W,. Bush a cikin Disamba 2006.[1]

Ruth Johnson Colvin
Rayuwa
Haihuwa Chicago, 16 Disamba 1916
ƙasa Tarayyar Amurka
Mutuwa Syracuse (en) Fassara, 18 ga Augusta, 2024
Karatu
Makaranta Syracuse University (en) Fassara 1959) Digiri a kimiyya
South Suburban College (en) Fassara
Sana'a
Sana'a gwagwarmaya
Muhimman ayyuka ProLiteracy Worldwide (en) Fassara
Kyaututtuka
Ruth Johnson Colvin

Manazarta

gyara sashe
  1. https://web.archive.org/web/20120326140755/https://friends.kappadelta.org/content.aspx?audience=students&item=Students%2FWhoWeAre%2FFamous%2FColvin.xml