Rukiya Bizimana
Rukiya Bizimana[1] (an haife ta a ranar 23 ga watan Maris 2006)[2] 'yar wasan kwallon kafa ce 'yar kasar Burundi wacce ke buga wasan gaba ga kungiyar kwallon kafa ta Etoile du matin da kungiyar kwallon kafa ta mata ta Burundi.[2][3][4]
Rukiya Bizimana | |||||||||||||||||||
---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|
Rayuwa | |||||||||||||||||||
Haihuwa | 2006 (17/18 shekaru) | ||||||||||||||||||
ƙasa | Burundi | ||||||||||||||||||
Sana'a | |||||||||||||||||||
Sana'a | ɗan wasan ƙwallon ƙafa | ||||||||||||||||||
| |||||||||||||||||||
Muƙami ko ƙwarewa | Mai buga tsakiya |
Ayyukan kasa da Kasa
gyara sasheA watan Fabrairun 2022, Bizimana ta zira kwallaye hudu a wasan da suka yi nasara a jimillar 11-1 a kan Djibouti wanda ya ba ta damar zuwa gasar cin kofin matan Afirka ta shekarar 2022, gasar cin kofin Afirka ta mata ta farko.[5][3]
Manazarta
gyara sashe- ↑ Rukiya Bizimana at Soccerway
- ↑ 2.0 2.1 "Rukiya Bizimana". Global Sports Archive. Retrieved 22 February 2022.
- ↑ 3.0 3.1 "Burundi earn maiden WAFCON ticket after double against Djibouti". CAFOnline (in Turanci). CAF-Confedération Africaine du Football. Retrieved 2022-02-25.
- ↑ "Burundi inch closer to maiden WAFCON after big home win". CAFOnline. CAF-Confedération Africaine du Football. 16 February 2022. Retrieved 11 March 2022.
- ↑ "Burundi qualify for first ever Women's Afcon". BBC Sport (in Turanci). Retrieved 2022-02-25.