Rugujewar gadar Miamitown
A ranar 26 ga watan Mayun shekara ta alib 1989, da misalin karfe 5:25 p.m. A agogon Eastern Daylight, wani bangaren titin Harison mai girman kafa 140 (43m) daga cikin kafa 556 9169m0 na gadar kogin miami ta wucin gadi a garin Miami,Ohio, America ya ruguje daga nisan kafa 40 (12m) zuwa kasan ruwa a dalilin lankwashewar rodi sakamakon kaikawon da fasassun duwatsu ke yawan yi.
Rugujewar gadar Miamitown | ||||
---|---|---|---|---|
bridge failure (en) | ||||
Bayanai | ||||
Ƙasa | Tarayyar Amurka | |||
Kwanan wata | 26 Mayu 1989 | |||
Destroyed (en) | temporary Miamitown bridge (en) | |||
Wuri | ||||
| ||||
Ƴantacciyar ƙasa | Tarayyar Amurka | |||
Jihar Tarayyar Amurika | Ohio | |||
County of Ohio (en) | Hamilton County (en) |
Mutane da yawa wadanda ke wurin sun bada sanarwar cewa wata karamar mota da wata motar diban kaya sun fada cikin kogin, amma karamar motar ce kadai da mutanen dake cikin ta a ka sami daukowa, kuma ba a sami wata motar ba, ko kuma labarin wan da ya bata.
Hukumar kula da sufuri da tsaron iyaka ta yi zaton cewa matsalar da tajawo rugujewar gadar tawucin gadi zabine na injiniyoyin garin Hamilton ofishin tsarawa na kamfanin kungiyar injiniyoyi na kasa da kwangila wato (National Engineering and Contracting Company) basu kula da nauyi gefe ba, kuma laifin Hamilton shine rashin kulle gadar lokacin da gadar ta zamo mai hatsari sakamakon ruburbushewar da take yi. Abin da ya kara jawo matsalar shine gazawar da kamfanin na ( Hamilton County Engineer's Office) wurin bayar da tsarin gadar zuwa bangaren dake kula da sufuri na garin Ohio domin dubawa kamar yadda yake a dokar garin.[1]
Manazarta
gyara sashe- ↑ Accident Investigations - NTSB - National Transportation Safety Board