Roseline Ukeje
Roseline ko Rose Nonyem Ukeje (an haifeta 5 Janairu 1943) alƙaliya ce a Najeriya wadda itace mace ta farko da ta fara zama babbar alƙaliya a ƙasar.
Roseline Ukeje | |
---|---|
Rayuwa | |
Haihuwa | 5 ga Janairu, 1943 (81 shekaru) |
Sana'a | |
Sana'a | mai shari'a |
Rayuwa
gyara sasheAn haifi Rose Nonyem Ukeje 5 ga Janairu 1943.[1] An naɗa ta babbar jojin Najeriya a 1986[2] ta kuma zama babbar jojin a tsakanin 2001 zuwa 2008.[3][4]
A Fabrairu 2007, a sakamakon wani rikici anyi ƙoƙarin tunɓuke ɗaya daga cikin alƙalan kotun ƙolin ƙasar.[5][6][7][8]
Rayuwa ta ƙashin kai
gyara sasheUkeje ta auri wani matuƙa jirgin saman soja na rundunar sojan saman Najeriya Sunday Elendu-Ukeje sun zauna tare har zuwa rasuwar sa suna da a ƙalla yara biyu.[9] Ƴar su Nnenna Elendu Ukeje,mamba ce a majalisar dokokin Najeriya tun 2007.[10]
Aiyuka
gyara sashe- Ukeje, Roseline (1999). "Fundamental Human Rights and Women". The Woman, the Family and the Law. International Federation of Women Lawyers.
Manazarta
gyara sashe- ↑ Elizabeth Sleeman (2001). The International Who's Who of Women 2002. Psychology Press. p. 589. ISBN 978-1-85743-122-3.
- ↑ "Lawyers Urged to Refer to Admiralty Law Reports in Maritime Cases". 14 July 2017. Retrieved 28 December 2017.
- ↑ Emmanuel, N.Ayo. "History and Development of the Federal High Court" (PDF). Archived from the original (PDF) on 2017-12-14. Retrieved 2020-11-16.
- ↑ Badejogbin, Rebecca Emiene (2017). "Elsie Nwanwuri Thompson: The Trajectory of a Noble Passion". In Josephine Jarpa Dawuni; Akua Kuenyehia (eds.). International Courts and the African Woman Judge: Unveiled Narratives. Routledge. ISBN 9781315444420.
- ↑ "Andy Uba's certificate scandal, Abuja Chief Judge, Roseline Ukeje takes over the case". Sahara Reporters. 27 February 2007. Retrieved 28 December 2017.
- ↑ Nweke, Remmy (15 March 2007). "Nigeria: Group Demands Suspension of Judge". Daily Champion. All Africa. Retrieved 28 December 2017.
- ↑ "Nigerian court to rule poll shift tomorrow". Afrol News. 9 April 2007. Retrieved 28 December 2017.
- ↑ "Nigeria death fails to halt poll". BBC News. 29 March 2007. Retrieved 28 December 2017.
- ↑ "Biography of Nnenna Ukeje". Nigerian Biography. 20 November 2015. Retrieved 28 December 2017.
- ↑ Uzoanya, Ekwy P.; Awodipe, Toby (18 April 2015). "Nigerian Women's Scorecard In 2015 Polls". The Guardian. Archived from the original on 28 December 2017. Retrieved 28 December 2017.