Ronwen Williams
Ronwen Williams (An haife shi a ranar 21 ga watan Janairu 1992) ƙwararren ɗan wasan ƙwallon ƙafa ne na Afirka ta Kudu wanda ke taka leda a matsayin mai tsaron gida kuma kyaftin ga ƙungiyar SuperSport United ta Afirka ta Kudu ta Premier Division da kuma ƙungiyar ƙwallon ƙafa ta Afirka ta Kudu.
Ronwen Williams | |||||||||||||||||||||||||||
---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|
Rayuwa | |||||||||||||||||||||||||||
Haihuwa | Port Elizabeth, 21 ga Janairu, 1992 (32 shekaru) | ||||||||||||||||||||||||||
ƙasa | Afirka ta kudu | ||||||||||||||||||||||||||
Karatu | |||||||||||||||||||||||||||
Harsuna | Turanci | ||||||||||||||||||||||||||
Sana'a | |||||||||||||||||||||||||||
Sana'a | ɗan wasan ƙwallon ƙafa | ||||||||||||||||||||||||||
| |||||||||||||||||||||||||||
Mahalarcin
| |||||||||||||||||||||||||||
Muƙami ko ƙwarewa | Mai tsaran raga | ||||||||||||||||||||||||||
Lamban wasa | 30 |
Ayyukan kasa
gyara sasheWilliams ya buga wasansa na farko a Afirka ta Kudu a ranar 5 ga watan Maris 2014, a wasan sada zumunci da Brazil, saboda raunin da mai tsaron gida na farko, Iumeleng Khune ya yi.[1][2] A watan Agustan 2021, sabon kocin Bafana Hugo Broos ya nada Williams a matsayin sabon kyaftin din Bafana Bafana, inda ya karbi kambun daga Thulani Hlatshwayo wanda ya kasa shiga cikin tawagar.[3]
Kididdigar sana'a/Aiki
gyara sasheƘasashen Duniya
gyara sashe- As of matches played on 10 June 2021[4]
Tawagar kasa | Shekara | Aikace-aikace | Buri |
---|---|---|---|
Afirka ta Kudu | 2014 | 2 | 0 |
2016 | 1 | 0 | |
2017 | 2 | 0 | |
2018 | 1 | 0 | |
2019 | 7 | 0 | |
2020 | 3 | 0 | |
2021 | 3 | 0 | |
Jimlar | 19 | 0 |
Girmamawa
gyara sasheKulob/Ƙungiya
gyara sashe- Kofin Nedbank : 2015, 2016
- MTN 8 : 2017
Manazarta
gyara sashe- ↑ Ronwen Williams makes international debut | The New Age Online". Thenewage.co.za Archived from the original on 5 March 2014. Retrieved 5 March 2014.
- ↑ Ronwen Williams set for dream Bafana debut". eNCA. Retrieved 5 March 2014.
- ↑ Broos names Ronwen Williams as Bafana Bafana skipper, Tau deputy captain". Sowetanlive. Retrieved 12 October 2021.
- ↑ Samfuri:NFT
- ↑ Ronwen Williams at National-Football- Teams.com