Robina Bwita
Yar kasuwar ƙasar Ghana
(an turo daga Robina Bwita,)
Robina Bwita, wancce aka fi sani da Roninah Bwita ko Robina Bwita Duckworth,[1] ƴar kasuwa ce a Uganda.[2]
Robina Bwita | |
---|---|
Rayuwa | |
ƙasa | Ghana |
Sana'a | |
Sana'a | ɗan kasuwa |
Kasuwanci da zuba jari
gyara sasheIta ce ta mallaki kamfanin Inn Travelers' a birnin Fort Portal, gundumar Kabarole, a cikin Yankin Yamma,[2] kusan kilomita 300 (186 mi) daga yamma da birnin Kampala, babban birnin ƙasar Uganda.[3]
Manazarta
gyara sashe- ↑ Grace Matsiko, and Emmanuel Mulondo (25 June 2003). "Don't Beg, Says Museveni". New Vision. Kampala. Retrieved 13 March 2016.
- ↑ 2.0 2.1 Emmanuel Kajubu, and Robert Kalema (21 March 2009). "Fort Portal and Kampala Experiement [sic] with New Solid Waste Management Systems". Kampala: Uganda Radio Network. Retrieved 13 March 2016.
- ↑ GFC (13 March 2016). "Distance between Kampala Road, Kampala, Central Region, Uganda and Rwenzori Travelers Inn, Fortportal-Kasese Road, Fort Portal, Western Region, Uganda". Globefeed.com (GFC). Retrieved 13 March 2016.