Ratnik (fim)

2020 fim na Najeriya

Ratnik fim ne na almarar kimiyyar apocalyptic na Najeriya na shekara ta 2020, Dystopian-actiom wanda Dimeji Ajibola ya bada umarni kuma ya shirya. Shine farkon nau'in sa a cikin Nollywood Entertainment. Taurarinsa Osas Ighodaro, Bolanle Ninalowo, Adunni Ade da Tope Tedela.[1][2][3] Tun da farko an shirya fitar da fim ɗin a ranar 4 ga watan Afrilu, shekara ta 2020, amma an ɗage shi zuwa ranar 1 ga watan Disamba, shekara ta 2020, saboda cutar ta COVID-19.[4]

Ratnik (fim)
Asali
Lokacin bugawa 2020
Asalin suna Ratnik
Asalin harshe Turanci
Ƙasar asali Najeriya
Distribution format (en) Fassara video on demand (en) Fassara
Characteristics
Genre (en) Fassara science fiction film (en) Fassara
Harshe Turanci
Wuri
Place Najeriya
Direction and screenplay
Darekta Dimeji Ajibola (en) Fassara
Marubin wasannin kwaykwayo Dimeji Ajibola (en) Fassara
'yan wasa
Samar
Mai tsarawa Dimeji Ajibola (en) Fassara
Tarihi
External links

Lokacin da mayaƙin yaƙin duniya na uku ya dawo gida kawai ya sami hargitsi kuma dole ne ya yi tsere don ceton rayuwar ƴar uwarta wacce ta yi amfani da sinadari a kan injinan yaƙi daban-daban.[5]

  • Osas Ighodaro a matsayin Sarah Bello
  • Ani Iyoho a matsayin Mekeva
  • Bolanle Ninalowo a matsayin Koko
  • Adunni Ade a matsayin Peppa
  • Karibi Fubara a matsayin Captain West
  • Benny Willis a matsayin Taurus
  • Akah Nnani a matsayin Seargent
  • Zikky Alloy a matsayin Atama
  • Meg Otanwa a matsayin Angela

Ya karɓi Mafi kyawun Daraktan Fasaha da Kyauta mafi kyawun Kyauta a Kyautar Zabin Masu Kallon Magic na Afirka na shekarar 2020, (AMVCA).[6]

  1. Olorunsola, Nathaniel Bivan & Moyosoluwa (2019-11-23). "Rocky road to making Nigerian sci-fi epic, Ratnik – Ajibola". Daily Trust (in Turanci). Retrieved 2020-10-06.
  2. Bivan, Nathaniel (2020-05-22). "Ratnik director, Dimeji Ajibola, reveals future plans". Daily Trust (in Turanci). Retrieved 2020-10-06.
  3. AGBO, NJIDEKA (21 February 2019). "Action-Packed "Ratnik" Is Nollywood's Superhero Film You've Been Waiting For". guardian.ng. Archived from the original on 2020-10-21. Retrieved 2020-10-06.
  4. "'Ratnik', Nollywood's sci-fic film, release postponed over coronavirus". TheCable Lifestyle (in Turanci). 2020-03-26. Retrieved 2020-10-06.
  5. Abdulkareem, Dolapo (2020-05-19). "Ratnik Movie Review (First Nollywood Sci-Fi Movie)". Nigerian Movies (in Turanci). Archived from the original on 2020-10-09. Retrieved 2020-10-06.
  6. "'Ratnik', Nollywood's sci-fic film, release postponed over coronavirus". TheCable Lifestyle (in Turanci). 2020-03-26. Retrieved 2020-10-06.

Hanyoyin haɗi na waje

gyara sashe