Ranar Aiki ta Duniya don Lafiyar Mata
Ranar Ayyuka ta Duniya don Lafiyar Mata, ita ce ranar bikin kasa da kasa da ake yi a ranar 28 ga watan Mayu kowace shekara, an fara gudanar da bikin tun a shekarar 1987. [1]
| |
Iri | world day (en) |
---|---|
Validity (en) | 1987 – |
Rana | May 28 (en) |
Muhimmin darasi | mace da Lafiya |
Mai-tsarawa | Women's Global Network for Reproductive Rights (en) |
Yanar gizo | may28.org |
Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.
Manazarta
gyara sashe- ↑ "About - May 28". Retrieved 2015-06-06.