Rahma Ben Ali
Rahma Ben Ali (An haife ta ranar 15 ga watan Satumban 1993) ƙwararriyar ƴar wasan taekwondo ce ƴar Tunisiya.
Rahma Ben Ali | |
---|---|
Rayuwa | |
Haihuwa | Tunisiya, 15 Satumba 1993 (31 shekaru) |
ƙasa | Tunisiya |
Sana'a | |
Sana'a | taekwondo athlete (en) |
Mahalarcin
|
Ta wakilci Tunisiya a gasar Olympics ta bazara ta shekarar 2016 a Rio de Janeiro, a gasar mata ta kilo 57.[1]
Rayuwa
gyara sasheAn haifi Rahama Bin Ali a ranar 15 ga watan Satumba Shekara ta alif dari tara da casa'in da uku (1993) a kasar Tunisia.[2]
Manazarta
gyara sashe- ↑ https://web.archive.org/web/20161126062034/https://www.rio2016.com/en/athlete/rahma-ben-ali
- ↑ "Rahma Ben Ali". olympedia.org. Retrieved 6 June 2023.