Rahel Tewelde
Rahel Tewelde (an haife shi a shekara ta 1974) ɗan fim ne na Eritrea . [1]
Rahel Tewelde | |
---|---|
Rayuwa | |
Haihuwa | Asmara, 1975 (49/50 shekaru) |
ƙasa | Eritrea |
Sana'a | |
Sana'a | darakta da marubin wasannin kwaykwayo |
Rahel Tewelde ya yi karatu a Asmara. An nuna fim dinta na farko Hid'get a gidan talabijin na Eritrea. Tewelde ya kuma Fassara fim din Casablanca Zuwa Tigrinya
Fina-finai
gyara sashe- Hid'get [Gafara], 2003
- Shikorinatat [The Beautiful Ones], 2006.
Manazarta
gyara sashe- ↑ Olivier Barlet, Rahel Tewelde, africultures.com.