Racheal Ekoshoria

Yar'wasan daukar nauyi

Racheal Ekoshoria ta kasan ce yar wasa ce ta weightlifting daga Najeriya. Tana fafatawa a gasar mata ajin +75 kg.

Racheal Ekoshoria
Rayuwa
Haihuwa Najeriya, 30 ga Augusta, 1994 (30 shekaru)
ƙasa Najeriya
Sana'a
Sana'a weightlifter (en) Fassara

Racheal ta kuma kasan ce ta yi gasa a Gasar Wasannin Olympics na Matasa na 2010 a Singapore a ƙasa da shekaru 58 kg kuma ya lashe lambar tagulla. A gasar Zakarun Nahiyar Afirka ta 2016 a Yaoundé, Kamaru, ta lashe azurfa cikin kasa da 58 kg tare da sakamakon 192 kg.

Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.


Manazarta

gyara sashe