Rémy Nenet Ebanega Ekwa (an haife shi ranar 17 ga watan Nuwamba 1989) [1] tsohon ɗan wasan ƙwallon ƙafa ne ɗan ƙasar Gabon wanda yake taka leda a matsayin ɗan wasa mai tsaron baya.

Rémy Ebanega
Rayuwa
Haihuwa Bitam, 17 Nuwamba, 1989 (35 shekaru)
ƙasa Gabon
Karatu
Harsuna Faransanci
Sana'a
Sana'a ɗan wasan ƙwallon ƙafa
Hanya
Ƙungiyoyi Shekaru Wasanni da ya/ta buga Ƙwallaye
US Bitam (en) Fassara2010-2012
  Gabon men's national football team (en) Fassara2011-2014131
  Gabon national under-23 association football team (en) Fassara2011-2011
AJ Auxerre (en) Fassara2012-2014120
CA Bastia (en) Fassara2014-2016
 
Muƙami ko ƙwarewa Mai buga baya
Lamban wasa 4
Tsayi 178 cm

Aikin kulob

gyara sashe

An haifi Ebanega a Bitam, Gabon,

A watan Afrilun 2015, ya sami rauni mai tsanani a gwiwa. Zuwa watan Fabrairun 2017, ya shafe kusan shekaru biyu baya aiki.[2]

Ayyukan kasa da kasa

gyara sashe

An kira Ebanega zuwa tawagar kasar Gabon kuma ya taka leda a gasar cin kofin Afrika na shekarar 2012 da kuma gasar Olympics ta lokacin zafi na shekarar 2012.[3] [4]

Shugaban kungiyar ANFPG

gyara sashe

Ebanega shi ne shugaban kungiyar ANFPG (Association Syndicales des Footballers Professionels du Gabon), kungiyar kasuwanci a Gabon.[5]

Manazarta

gyara sashe
  1. Rémy Ebanega at Soccerway
  2. Billebault, Alexis (16 February 2017). "Football : Rémy Ebanega, défenseur… des droits des footballeurs gabonais" . Jeune Afrique (in French). Retrieved 30 July 2020.
  3. "Co-hosts Gabon finalise Africa Cup of Nations squad" . BBC Sport . 2012. Retrieved 22 March 2018.
  4. "Men's Olympic Football Tournament London 2012 - Gabon" (PDF). FIFA.com . 13 July 2012. Archived from the original (PDF) on 14 July 2012. Retrieved 5 November 2018.
  5. "Remy Ebanega and the ANFPG: Breaking through for footballers in Gabon" . UNI Global Union. 25 March 2017. Retrieved 13 November 2018.

Hanyoyin haɗi na waje

gyara sashe
  • Rémy Ebanega at FootballDatabase.eu
  • Rémy Ebanega at National-Football-Teams.com