Qu Feifei (simplified Chinese 曲飞 Traditional Chinese 曲飛飛 : ; an haife shi a ranar 18 ga watan Mayu, na shekarar 1982, a Shenyang, Liaoning) ƴar wasan kwallon kafa ce a ƙasar Sin wanda ta fafata a gasar Olympics ta bazara ta shekarar 2004.

Qu Feifei
Rayuwa
Haihuwa Shenyang (en) Fassara, 18 Mayu 1982 (42 shekaru)
ƙasa Sin
Sana'a
Sana'a ɗan wasan ƙwallon ƙafa
Hanya
Ƙungiyoyi Shekaru Wasanni da ya/ta buga Ƙwallaye
  China women's national football team (en) Fassara-
 
Muƙami ko ƙwarewa Mai buga tsakiya
Tsayi 1.67 m

A shekara ta 2004, ta kammala ta tara tare da tawagar ƙasar Sin a Gasar mata. Ta buga wasannin biyu.

Hanyoyin Haɗin waje

gyara sashe