Ƙadiri ko Qadiriyya tarika ko tariqah (Hanya/Tafarki) ɗaya ne daga cikin manya-manyan darussan Sufaye ko makarantu. Sheikh Abd al-Qadir al-Gillani wani malamin Sufi kuma mai tsarki ne ya kafa ta a Bagadaza .

Qadiriya
Founded 12 century
Mai kafa gindi Abdulƙadir Gilani
Classification
  • Ƙadiriya
Sunan asali القادريه