Public Property (film)

2017 fim na Najeriya

Dukiyar Jama'a fim ne na 2017 na Najeriya wanda Tope Alake da Ashionye Mihcelle Raccah suka shirya.[1]

Public Property (film)
Asali
Lokacin bugawa 2017
Asalin suna Public Property
Asalin harshe Turanci
Ƙasar asali Najeriya
Characteristics
Genre (en) Fassara drama film (en) Fassara
'yan wasa

Labari gyara sashe

Fim ɗin ya ƙunshi wani matashi da yake wasa da sauri da sakin jiki da mata kafin ya zubar da su. Ya gwada wa wata macen kuma ya shiga uku domin bai taba haduwa da wata macen da za ta ba shi wahala ba.[2][3]

Yan wasa gyara sashe

  • Ashionye Michelle Raccah
  • Femi Jacobs
  • Kiki Omeili
  • Okey Uzoeshi
  • Omowunmi Dada
  • Paul Adams
  • Sika Osei

Magana gyara sashe

 

  1. nollywoodreinvented (2017-04-03). "Public Property". Nollywood REinvented (in Turanci). Retrieved 2019-11-14.
  2. "Public Property (2017) - nlist | Nollywood, Nigerian Movies & Casting". nlist.ng (in Turanci). Archived from the original on 2019-11-15. Retrieved 2019-11-14.
  3. "Public Property – Kiki Omelli, Femi Jacobs, Okey Uzoeshi – Directed by Tope Alake". nollywoodmoviereview (in Turanci). 2018-07-27. Archived from the original on 2019-11-15. Retrieved 2019-11-15.