Promise Amukamara
Promise Amukamara (an haife ta a ranar 22 ga watan Yuni shekarar 1993) ƴar wasan ƙwallon kwando ta Nijeriya ce mai taka leda a Charnay BB da ƙungiyar ƙwallon ƙafa ta Nijeriya . [1]
Promise Amukamara | |||||||||||||||||||||||
---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|
Rayuwa | |||||||||||||||||||||||
Haihuwa | New Jersey, 22 ga Yuni, 1993 (31 shekaru) | ||||||||||||||||||||||
ƙasa |
Najeriya Tarayyar Amurka | ||||||||||||||||||||||
Karatu | |||||||||||||||||||||||
Makaranta | Arizona State University (en) | ||||||||||||||||||||||
Sana'a | |||||||||||||||||||||||
Sana'a | basketball player (en) | ||||||||||||||||||||||
| |||||||||||||||||||||||
Muƙami ko ƙwarewa | point guard (en) | ||||||||||||||||||||||
Tsayi | 1.7 m |
Ta halarci gasar cin kofin ƙwallon kwando ta mata na FIBA na 2018 . [2]
Ita ma kanwar Las Vegas Raiders cornerback Prince Amukamara .
Manazarta
gyara sasheHanyoyin haɗin waje
gyara sashe- Promise Amukamara
- Arizona State Sun Devils bio