Priscille Kreto Lagoali (an haife ta ne a ranar 8 ga watan Mayun a shikara na 1997),[1] wacce aka fi sani da Priscille Kreto, ' yar wasan ƙwallon ƙafa ce ta ƙasar Ivory Coast wacce ke taka leda a matsayin ɗan wasan gaba ga Wasannin Afirka d'Abidjan da ƙungiyar mata ta ƙasar Ivory Coast .

Priscille Kreto
Rayuwa
Haihuwa Abidjan, 8 Mayu 1997 (26 shekaru)
Sana'a
Sana'a ɗan wasan ƙwallon ƙafa
Hanya
Ƙungiyoyi Shekaru Wasanni da ya/ta buga Ƙwallaye
 

Ayyukan ƙasa da ƙasa gyara sashe

Kreto ta buga wa Ivory Coast wasa a babban matakin yayin gasar WAFU Zone B na mata na shekarar 2019 .[2]

Duba kuma gyara sashe

  • Jerin sunayen 'yan wasan ƙwallon ƙafa na duniya mata na Ivory Coast

Manazarta gyara sashe

  1. "Competitions - 11th Edition Women AFCON- GHANA 2018 - Team Details - Player Details". CAF. Retrieved 17 August 2020.
  2. "Tournoi UFOA-B 2019 (J2) : Les Éléphantes corrigent les Sénégalaises et filent en demies". MondialSport.net (in Faransanci). 10 May 2019. Retrieved 17 August 2020.