Priscilla Cherry
Rayuwa
Haihuwa 9 ga Augusta, 1971 (53 shekaru)
ƙasa Moris
Sana'a
Sana'a judoka (en) Fassara

Priscilla Cherry (an Haife ta a ranar 9 ga A watan ogusta shekara ta 1971) 'yar wasan Judoka ce ta kasar Mauritius.[1] Ta yi takara/fafata a gasar matsakaicin nauyi na mata (women's middleweight) a gasar wasan Olympics ta lokacin zafi na shekarar 1996. [2]

Hanyoyin haɗi na waje

gyara sashe

Priscilla Chery at JudoInside.com

Priscilla Chery at Olympics.com

Priscilla Chery at Olympedia

Manazarta

gyara sashe
  1. Priscilla Cherry Evans, Hilary; Gjerde, Arild; Heijmans, Jeroen; Mallon, Bill ; et al. "Priscilla Cherry Olympic Results" . Olympics at Sports-Reference.com . Sports Reference LLC. Archived from the original on 18 April 2020. Retrieved 7 June 2018.
  2. Evans, Hilary; Gjerde, Arild; Heijmans, Jeroen; Mallon, Bill; et al. "Priscilla Cherry Olympic Results". Olympics at Sports-Reference.com. Sports Reference LLC. Archived from the original on 18 April 2020. Retrieved 7 June 2018.