Pierre Messmer [lafazi : /piyer mesmer/] ɗan siyasan Faransa ne. An haife shi a shekara ta 1916 a Vincennes , Faransa; ya mutu a shekara ta 2007 a Paris . Pierre Messmer firaministan kasar Faransa ne daga Yuli 1972 zuwa Mayu 1974 (bayan Jacques Chaban-Delmas - kafin Jacques Chirac ).
Pierre Messmer
25 ga Maris, 1999 - 29 ga Augusta, 2007 1999 - 2006 ← Marcel Landowski (mul) - Gabriel de Broglie (mul) → 1995 - 1998 ← Bernard Chenot (mul) - Jean Cluzel (en) → 17 ga Yuli, 1979 - 27 ga Yuni, 1980 District: France (en) Election: 1979 European Parliament election (en) 15 ga Maris, 1973 - 28 ga Maris, 1973 ← René Pleven (mul) - Jean Taittinger (mul) → 6 ga Yuli, 1972 - 27 Mayu 1974 ← Jacques Chaban-Delmas (mul) - Jacques Chirac → Rayuwa Haihuwa
Vincennes (en) , 20 ga Maris, 1916 ƙasa
Faransa Mutuwa
Faris , 29 ga Augusta, 2007 Makwanci
Saint-Gildas-de-Rhuys (en) Yanayin mutuwa
Sababi na ainihi (Sankara ) Karatu Makaranta
Makarantar mulkin mallaka, Paris Institut national des langues et civilisations orientales (en) Lycée Louis-le-Grand (en) Lycée Charlemagne (en) Harsuna
Faransanci Sana'a Sana'a
ɗan siyasa da colonial administrator (en) Wurin aiki
Strasbourg da City of Brussels (en) Kyaututtuka
Mamba
Académie Française (en) Académie des Sciences Morales et Politiques (en) Romanian Academy (en) Académie des sciences d'outre-mer (en) Aikin soja Fannin soja
French Armed Forces (en) Digiri
Colonel (en) Ya faɗaci
Yakin Duniya na II Imani Addini
Cocin katolika Jam'iyar siyasa
Rally for the Republic (en) Union of Democrats for the Republic (en) Union for the New Republic (en)
Pierre Messmer a shekara ta 1988.
Pierre Messmer
Pierre Messmer