Phoenix birni ne, da ke a jihar Arizona , a ƙasar Tarayyar Amurka . Bisa ga ƙidayar jama'a a shekarar 2016, jimilar mutane 1,615,017 (miliyan ɗaya da dubu dari shida da sha biyar da sha bakwai). An gina birnin Phoenix a shekara ta 1867.
Phoenix
Inkiya
Valley of the Sun Suna saboda
phoenix (en) Wuri
Ƴantacciyar ƙasa Tarayyar Amurka Jihar Tarayyar Amurika Arizona County of Arizona (en) Maricopa County (en)
Babban birnin
Yawan mutane Faɗi
1,608,139 (2020) • Yawan mutane
1,198.78 mazaunan/km² Home (en)
580,835 (2020) Harshen gwamnati
Turanci Labarin ƙasa Located in statistical territorial entity (en)
Phoenix metropolitan area (en) Yawan fili
1,341.477468 km² • Ruwa
0.24 % Wuri a ina ko kusa da wace teku
Salt River (en) Altitude (en)
1,086 ft-331 m Bayanan tarihi Ƙirƙira
1868 Tsarin Siyasa Gangar majalisa
Phoenix City Council (en) • Mayor of Phoenix (en)
Kate Gallego (en) (21 ga Maris, 2019) Bayanan Tuntuɓa Lambar aika saƙo
85001–85087 Kasancewa a yanki na lokaci
Tsarin lamba ta kiran tarho
623, 480, 602 da 520 Wasu abun
Yanar gizo
phoenix.gov
Phoenix.
Filin jirgin Sama na birnin
Gidan adana kayan Tarihi na Trolley, Phoenix
Phoenix Alley
Dakin karatu na jama'a, Phoenix, (NBY 7008)
hedikwatar harkokin kudi ta Desert, Phoenix
Banner Good Samaritan Medical Ctr, Phoenix.
Downtown Phoenix, skyline 2