Phalaris
Phalaris Yakasance wani azzalumin sarki ne na kasar Girka (ƙasa)wanda a duk lokacin dawani cikin nutanan sa yayi mishi laifi zai sa a sakashi a cikin wata kalan tukunya da akayi me kamar Dabba sai a kunna wuta a karkashin tukunyar har sai mutum ya mutu.
Phalaris | |
---|---|
Rayuwa | |
Haihuwa | 7 century "BCE" |
ƙasa | unknown value |
Mutuwa | 6 century "BCE" |
Karatu | |
Harsuna | Ancient Greek (en) |
Sana'a | |
Sana'a | ɗan siyasa |
Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.