Peter New (haihuwa 30, 1971) ya kasance ɗan'fim ɗin ƙasar Kanada ne, jaramin murya kuma mai-rubutun fim, anfi saninsa a matsayin daya fito Big McIntosh a cikin shirin fim ɗin [[My Little Pony: [1]Friendship Is Magic]] da Sunil Nevla a cikin Littlest Pet Shop.

Peter New
Rayuwa
Haihuwa Vancouver, 30 Oktoba 1971 (52 shekaru)
ƙasa Kanada
Ƴan uwa
Mahaifi W. H. New
Karatu
Makaranta Prince of Wales Secondary School (en) Fassara
Harsuna Turanci
Sana'a
Sana'a dan wasan kwaykwayo mai magana amma ba a ganin shi a fim, Jarumi, mawaƙi da marubin wasannin kwaykwayo
IMDb nm0627586
peternew.net
Peter New a Animate Miami 2013
hoton peter new

Manazarta gyara sashe

  1. "Celluloid Social Club". Archived from the original on 2011-01-15. Retrieved 2011-01-09.