Peter Ebimobowei

Dan Wasan kungiyar Kwallon Kafa ta Najeriya

Peter Ebimobowei wanda akafi sani da Ebi (An haifeshi ranar 11 ga watan Nuwamba, 1993). Ɗan wasan kwallon kafa ne daga jihar Bayelsa wanda ke buga wa kasarsa Najeriya.[1]

Peter Ebimobowei
Rayuwa
Haihuwa Bayelsa, 11 Nuwamba, 1993 (30 shekaru)
ƙasa Najeriya
Sana'a
Sana'a ɗan wasan ƙwallon ƙafa
Hanya
Ƙungiyoyi Shekaru Wasanni da ya/ta buga Ƙwallaye
Bayelsa United F.C.2013-20145033
El-Entag El-Harby (en) Fassara2015-
Al Ahly SC (en) Fassara2015-201557
 
Muƙami ko ƙwarewa Ataka

Peter ya jona kungiyar kwallon kafa ta "Al-Ahly" ta kasar Egypt a shekarar 2015 daga gungiyar "Bayelsa United" a Nigeria.[2]

Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.


Manazarta

gyara sashe
  1. "Kwafin ajiya". Archived from the original on 2018-07-27. Retrieved 2021-05-19.
  2. http://www.kingfut.com/2015/01/13/nigerian-peter-ebimobowei-al-ahly/