Peter Abrahams
Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.
Peter Henry Abrahams Deras (3 Maris 1919 - 18 Janairu 2017), wanda aka fi sani da Peter Abrahams, ya kasance marubuci ne na yankin nahiyarAfirka ta Kudu, ɗan jarida kuma mai sharhi kan siyasa wanda a 1956 ya zauna a Jamaica, inda ya zauna har tsawon rayuwarsa.[1] Mutuwarsa tana shekaru 97 an dauke shi kisan kai ne.