People on the Top
People on the Top ( Egyptian Arabic , fassara. Ahl el qema) wani fim ne na wasan kwaikwayo na Masar a shekara ta 1981, bisa labarin Naguib Mahfouz kuma Ali Badrakhan ya ba da Umarni.[1] Taurarin shirin sun haɗa da Soad Hosny, Nour El-Sherif da Ezzat El Alaili. An jera fim ɗin a cikin Fina-finan Masar 100 da sukayi fice.
People on the Top | |
---|---|
Asali | |
Lokacin bugawa | 1981 |
Asalin suna | أهل القمة |
Asalin harshe | Larabci |
Ƙasar asali | Misra |
Characteristics | |
Genre (en) | drama film (en) |
Harshe | Egyptian Arabic (en) da Larabci |
During | 118 Dakika |
Launi | color (en) |
Direction and screenplay | |
Darekta | Ali Badrakhan |
Marubin wasannin kwaykwayo |
Ali Badrakhan Naguib Mahfouz (en) |
'yan wasa | |
Tarihi | |
Nominations
| |
External links | |
Specialized websites
|
An zaɓi fim ɗin daga Masar don Mafi kyawun Fim ɗin Harshen Waje a 54th Academy Awards, amma ba a yarda da shi a matsayin wanda aka zaɓa ba. [2]
Takaitaccen bayani.
gyara sasheBarawo Zaatar, yana aiki da Zaghloul, mai kamfanin shigo da kaya. Zaghloul yana amfani da damar Zaatar kuma ya ba shi ayyukan da suka shafi safarar kayayyaki daga kwastam. Zaatar ya kamu da soyayya da Siham, 'yar uwar ɗan sanda Muhammad, wanda ya fusata Muhammad. Zaatar ya zama mai cin gashin kansa daga Zaghloul kuma ya fara takara da shi. Zaghloul ya ba da shawarar ya auri Siham, kuma Muhammad yana maraba da shi. Zaghloul ya bayyana masa gaskiyarsa, amma bai yarda da shi ba.
Yan wasan shirino.
gyara sashe- Soad Hosny a matsayin Siham
- Nour El-Sherif a matsayin Zaatar
- Ezzat El Alaili a matsayin Muhammad
- Omar El-Hariri a matsayin Zaghloul
- Aida Riad a matsayin Gelgela
- Mahmoud El-Qalaawy as Hosny
- Nadia Ezzat a matsayin Sanaa
- Nadia Rafiq a matsayin Zaheera
- Nabil Noureddine a matsayin Jami'i
- Hassan Hussein a matsayin Abu Saleh
- Salah Rashwan a matsayin Refaat
- Ibrahim Qadry a matsayin Hanash
Manazarta.
gyara sashe- ↑ "People on the Top". Mubi. Retrieved 11 October 2013.
- ↑ Margaret Herrick Library, Academy of Motion Picture Arts and Sciences