Pavel Chihaia (23 Afrilu 1922 - 18 Yuni 2019) marubuci ne ɗan Romaniya. An haifeshi a garin Corabia . Littafinsa na farko, Blocada ( The Blockade ), an buga shi a 1947. An saki wannan littafin kafin mulkin kwaminisanci a Romaniya, kuma yana cikin ƙungiyar masu adawa da kwaminisanci. A cikin 1978, ya bar Romania ya zauna a garin Munich na Jamus.

Pavel Chihaia
Rayuwa
Haihuwa Corabia (en) Fassara, 23 ga Afirilu, 1922
ƙasa Romainiya
Mutuwa München, 18 ga Yuni, 2019
Karatu
Harsuna Romanian (en) Fassara
Sana'a
Sana'a art historian (en) Fassara da marubuci
Chihaia a watan Satumba na 2009

Chihaia ya mutu a ranar 18 ga Yuni 2019 a Munich, yana da shekara 97.

Manazarta gyara sashe