Paulette Badjo Ezouehu 'yar siyasa ce wacce ta kasance ministar kare hakkin bil'adama da 'yancin jama'a na Jamhuriyar Ivory Coast daga watan Janairu 2016 zuwa Janairu 2017.[1] [2] Ezouehu ta kuma jagoranci kwamitin binciken laifuka da manyan laifuka a lokacin yakin basasar Ivory Coast na shekarar 2011.[3] [1]

Paulette Badjo Ezouehu
Rayuwa
Haihuwa Ivory Coast, 20 century
ƙasa Ivory Coast
Karatu
Harsuna Faransanci
Sana'a
Sana'a ɗan siyasa da Mai kare ƴancin ɗan'adam

Kyauta gyara sashe

  • Jami'in National Order of Ivory Coast Merit

Manazarta gyara sashe

  1. 1.0 1.1 "Ivory Coast Probe Cites Army Crimes" . Wall Street Journal. Associated Press. 9 August 2012. ISSN 0099-9660 . Retrieved 2 February 2020.
  2. "Commémoration officielle de la déclaration universelle des Droits de l'Homme: le message du gouvernement ivoirien" . Abidjan.net . Retrieved 2 February 2020.Empty citation (help)
  3. "Commémoration officielle de la déclaration universelle des Droits de l'Homme: le message du gouvernement ivoirien" . Abidjan.net . Retrieved 2 February 2020.