Paul Osakpamwan Ogbebor (1939-2020) hafsan sojan Najeriya ne kuma tsohon sojan yaƙin basasa.[1][2] Shine ɗan Najeriya na farko da ya fara shiga jami'a ta 1 ta Kwalejin Tsaro ta Najeriya.

Paul Ogbebor
Rayuwa
Haihuwa 24 Mayu 1939
Mutuwa 19 ga Faburairu, 2020
Sana'a

Rayuwar farko da ilimi

gyara sashe

An haifi Ogbebor a ranar 24 ga watan Mayun 1939, a garin Benin dake jihar Edo, a Najeriya. Ya yi karatun soja a Nigerian Defence Academy, NDA.

Laftanar Kanar Ogbebor ya rasu a ranar 19 ga watan Fabrairun 2020, a garin Benin, jihar Edo, Najeriya.

Manazarta

gyara sashe