Patna
Birni ne da yake a karkashin jahar (Bihar) dake a gabashin kasar indiya, wadda itace jiha ta uku wajen yawan jama'a a kasar ta indiya, Wanda kuma akalla a kidayar shekarar 2011 tanada jumullar mutane 5,838,465 a birnin.
Patna | ||||
---|---|---|---|---|
पटना (hi) Pataliputra (en) Pataligrama (en) Kusumapura (en) | ||||
| ||||
| ||||
Wuri | ||||
| ||||
Ƙasa | Indiya | |||
Jihar Indiya | Bihar | |||
Division of Bihar (en) | Patna division (en) | |||
District of India (en) | Patna district (en) | |||
Babban birnin |
Bihar (1947–)
| |||
Yawan mutane | ||||
Faɗi | 1,684,222 (2011) | |||
• Yawan mutane | 16,935.36 mazaunan/km² | |||
Harshen gwamnati |
Harshen Hindu Magahi (en) Bhojpuri Maithili | |||
Labarin ƙasa | ||||
Yawan fili | 99.45 km² | |||
Wuri a ina ko kusa da wace teku | Ganges (en) | |||
Altitude (en) | 58 m | |||
Bayanan tarihi | ||||
Mabiyi | Pataliputra (en) | |||
Wanda ya samar | Ajatasatru (en) | |||
Bayanan Tuntuɓa | ||||
Lambar aika saƙo | 800001 | |||
Tsarin lamba ta kiran tarho | 612 | |||
Wasu abun | ||||
| ||||
Yanar gizo | patna.nic.in |