Patience Torlowei (An haifeta ranar 24 ga watan Julin shekarar 1964). Yar ƙasar Najeriya ce kuma mai sana'ar ɗinki, itace ta ƙirƙiri (Esther Dress).[1]

Patience Torlowei
Rayuwa
Haihuwa jahar Enugu, 24 ga Yuli, 1964 (60 shekaru)
ƙasa Najeriya
Karatu
Makaranta Yaba College of Technology
Harsuna Turanci
Sana'a
Sana'a masu kirkira da Mai tsara tufafi

Farkon rayuwa da Karatu

gyara sashe

An haifeta a jihar Enugu, iyayenta yan yaren Ijaw ne.

 
Patience Torlowei

Ta karanci (Textile art and Technology) a makarantar (Yaba college of Technology). Ta tafi ƙasar Belgium a shekarar 1989 domin yin aikin ɗinki, sannan ta samar da masana'arta ta dinki a shekarar 2006 Mai suna (Patience Place).[2]

Manazarta

gyara sashe