Papu Gómez
Papu Gómez (an haifeshi ne a ranar 15 ga watan fabrairu na shekarar 1988)[1]kwararren dan wasan kwallon kafa ne dan asalin kasar Argentina,wanda ke taka leda a matsayin dan wasan gaba ko dan wasan tsakiya mai kai hari,a kungiyar kwallon kafa ta sevilla fc ta kasar Andalus.
Papu Gómez | |||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||
---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|
Rayuwa | |||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||
Cikakken suna | Alejandro Darío Gómez | ||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||
Haihuwa | Buenos Aires, 15 ga Faburairu, 1988 (36 shekaru) | ||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||
ƙasa | Argentina | ||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||
Ƴan uwa | |||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||
Ƴan uwa |
view
| ||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||
Karatu | |||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||
Harsuna | Yaren Sifen | ||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||
Sana'a | |||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||
Sana'a | ɗan wasan ƙwallon ƙafa | ||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||
| |||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||
Muƙami ko ƙwarewa | Ataka | ||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||
Lamban wasa | 10 | ||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||
Nauyi | 68 kg | ||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||
Tsayi | 165 cm | ||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||
IMDb | nm4772028 |
Sana'a
gyara sasheA ranar 19 ga watan mayu ne a shekarar 2017 Gomez ya karbi kiransa na farko daga babbar kungiya ta kasa lokacin da aka nada sabon kocin kungiyar kasar jorge sampaoli a wasannin sada zumunta da suka buga da kasar Brazil da kuma kasar singapore a watan yuni na wannan shekara[2]