Ousseynou Boye (an haife shi ranar 7 ga watan Satumban 1992) ɗan wasan ƙwallon ƙafa ne na ƙasar Senegal[1] wanda ke taka leda a matsayin ɗan wasan gaba ga Olympique Khoribga.[2]

Ousseynou Boye
Rayuwa
Haihuwa Senegal, 7 Satumba 1992 (32 shekaru)
Sana'a
Sana'a ɗan wasan ƙwallon ƙafa
Hanya
Ƙungiyoyi Shekaru Wasanni da ya/ta buga Ƙwallaye
Mjøndalen IF Fotball (en) Fassara-
 

Ya koma daga Diambars na asali zuwa kulob ɗin Norwegian na Mjøndalen a lokacin rani na shekarar 2015, kuma ya buga wasanni uku a cikin shekarar2015 Eliteserien, sannan da yawa a cikin 1. divisjon bayan relegation.[3][4]

Manazarta

gyara sashe