Ousmane Keita
Ousmane Keita an haife shi a ranar 9 ga watan mayu shekarar(1994) kwararren dan wasan kwallon kafa ne dan kasar Mali, wanda ke taka leda a matsayin mai tsaron baya a kungiyar El Nasr .
Ousmane Keita | |||||||||||||||||||||||||||||||
---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|
Rayuwa | |||||||||||||||||||||||||||||||
Haihuwa | Mali, 9 Mayu 1994 (30 shekaru) | ||||||||||||||||||||||||||||||
ƙasa | Mali | ||||||||||||||||||||||||||||||
Karatu | |||||||||||||||||||||||||||||||
Harsuna | Faransanci | ||||||||||||||||||||||||||||||
Sana'a | |||||||||||||||||||||||||||||||
Sana'a | ɗan wasan ƙwallon ƙafa | ||||||||||||||||||||||||||||||
| |||||||||||||||||||||||||||||||
Muƙami ko ƙwarewa | Mai buga baya |
Ayyukan kasa da kasa
gyara sasheA cikin Watan Janairun shekara ta 2014, koci Djibril Dramé, ya gayyace shi ya kasance cikin tawagar Mali don gasar cin kofin Afirka ta shekarar 2014 . Ya taimaka wa kungiyar zuwa wasan dab da na kusa da na karshe inda ta sha kashi a hannun Zimbabwe da ci biyu da daya.