Ousmane Diarra (an haife shi ranar 10 ga watan Fabrairu 1964) ɗan wasa ne mai ritaya wanda ya wakilci Senegal kuma daga baya ya wakilci Faransa. [1] Da farko ya kasance ɗan wasan tseren mita 400 ya fafata a gasar Olympics ta bazara na shekarar 1988 amma daga baya ya koma gudun mita 800.[2] A wannan nisan ya lashe lambar tagulla a Gasar Cikin Gida ta Turai ta shekarar 1994 da azurfa a Jeux de la Francophonie na shekarar 1994.

Ousmane Diarra
Rayuwa
Haihuwa Dakar, 10 ga Faburairu, 1964 (60 shekaru)
ƙasa Faransa
Senegal
Karatu
Harsuna Faransanci
Sana'a
Sana'a Dan wasan tsalle-tsalle
Athletics
Sport disciplines 800 metres (en) Fassara
400 metres (en) Fassara
4 × 400 metres relay (en) Fassara
Records
Specialty Criterion Data M
Personal marks
Specialty Place Data M
 
Hoton Usman Diara
lokacin taro

Ya zama zakaran cikin gida na Faransa a shekara ta alif 1997.[3]

Rikodin gasa

gyara sashe
Shekara Gasa Wuri Matsayi Bayanan kula
Representing   Senegal
1987 Universiade Zagreb, Yugoslavia 21st (h) 400 m hurdles 52.29
1988 Olympic Games Seoul, South Korea 28th (qf) 400 m 46.23
13th (sf) 4 × 400 m relay 3:07.19
1989 Universiade Duisburg, West Germany 28th (h) 800 m 1:53.58
Representing Samfuri:FRA
1994 European Indoor Championships Paris, France 3rd 800 m 1:47.18, PB
Jeux de la Francophonie Bondoufle, France 2nd 800 m 1:50.79
European Championships Helsinki, Finland 24th (h) 800 m 1:49.09

Mafi kyawun mutum

gyara sashe

Outdoor

  • Mita 400-46.23 (Seoul 1998)
  • Mita 800-1:45.45 (Caorle 1990)
  • Cikin gida: 1:47.18 (Paris 1994)
  • Mita 1000-2:19.66 (Villeneuve-d'Ascq 1993)

Manazarta

gyara sashe
  1. Ousmane Diarra at World Athletics
  2. "French Indoor Championships" . GBR Athletics. Athletics Weekly. Retrieved 20 September 2016.
  3. Ousmane Diarra at World Athletics