Oumou Kone (an haife ta a ranar 20 ga Disambar 1999), yar wasan ƙwallon ƙafa ce yar ƙasar Mali wanda ke taka leda a matsayin mai gaba ga Super Lionnes da ƙungiyar mata ta ƙasar Mali.

Oumou Kone
Rayuwa
Haihuwa 20 Disamba 1999 (24 shekaru)
ƙasa Mali
Karatu
Harsuna Faransanci
Sana'a
Sana'a ɗan wasan ƙwallon ƙafa
Hanya
Ƙungiyoyi Shekaru Wasanni da ya/ta buga Ƙwallaye
  Mali women's national football team (en) Fassara-
 
Muƙami ko ƙwarewa Ataka

Ayyukan kasa da kasa gyara sashe

Kone ta buga wa Mali a babban mataki a lokacin gasar neman gurbin shiga gasar cin kofin nahiyar Afirka ta mata na shekarar 2014.

Manazarta gyara sashe